Jerin Sunayen Masoya –
Soyayya tana buƙatar kulawa, tausayawa da furuci mai daɗi. Daya daga cikin hanyoyin ƙara ƙauna da kusanci shi ne kira da sunan soyayya mai dadi. A nan mun kawo muku Jerin Sunayen Masoya – waɗanda suka haɗa da English love names da Arabic love names, domin ku zabi wanda ya fi muku daɗi.
Ko kina son kira masoyinki da sunan da zai sa shi murmushi? Wannan jerin sunayen masoya zai taimaka miki sosai wajen ƙara armashin soyayyarku.
💖 Sunayen masoya da turanci na (Maza)
Love Name |
Meaning |
Babe | Short and cute, classic romantic name |
Darling | Very dear one, full of affection |
Sweetheart | Someone with a kind and loving heart |
Honey | A sweet and loving partner |
Boo | Popular modern nickname for a boyfriend |
Snugglebug | For someone cuddly and warm |
Love | Simple but deep – pure affection |
My King | To make him feel respected and special |
Baby Boy | Romantic and tender, for a younger partner |
🌹 Jerin sunayen domin sahibarka
Love Name |
Meaning |
Babe | Cute and soft, used for beautiful ladies |
Angel | As pure and sweet as an angel |
Princess | To treat her like royalty |
Honeybun | Sweet and lovable girl |
Lovebug | Full of love and cuteness |
Queen | To show she is number one |
Sunshine | She brings brightness to your life |
Doll | Lovely, beautiful, and soft-hearted |
Baby Girl | Cute and intimate for someone you adore |
🌙 Jerin sunayen masoya na larabci na (Maza)
Arabic Name |
Ma’ana |
Habibi (حبيبي) | My beloved (for male) |
Rohi (روحي) | My soul |
Hayati (حياتي) | My life |
Albi (قلبي) | My heart |
Omri (عمري) | My age/life |
Maliki (ملكي) | My king |
Nour Einaya (نور عيني) | Light of my eyes |
Zayn (زين) | Handsome |
Azizi (عزيزي) | My dear |
🌼 Jerin sunayen na (Mata)
Arabic Name |
Ma’ana |
Habibti (حبيبتي) | My beloved (for female) |
Amar (قمر) | Moon – beautiful like the moon |
Hayati (حياتي) | My life |
Albi (قلبي) | My heart |
Omri (عمري) | My life |
Noor (نور) | Light |
Malikati (ملكتي) | My queen |
Yasmin (ياسمين) | Jasmine – a beautiful flower |
Ayni (عيني) | My eye – someone very close to heart |
Meyasa Ya kamata Ki Kira Masoyinki Da Sunan Soyayya?
- Ƙara dankon soyayya: Sunaye na musamman suna ƙarfafa haɗin kai a love
- Samar da kusanci: Suna ƙara soyayya da nishaɗi
- Nuna kulawa: Masoyi yana jin daɗin ƙirari na ƙauna
- Fadakar da zuciya: Yana saka zuciyar masoyi farin ciki
Kammalawa
Jerin Sunayen Masoya yana kunshe da kyawawan kalmomi da sunaye da za ki iya kira masoyinki da su – ko dai a Turance ko a Larabci. Kada ki bar soyayyarku ta yi sanyi – da wannan jerin sunayen, ki sa zuciyar masoyinki ta yi fari kamar auduga.