Jerin Sunayen Masoya

Jerin Sunayen Masoya –

Soyayya tana buƙatar kulawa, tausayawa da furuci mai daɗi. Daya daga cikin hanyoyin ƙara ƙauna da kusanci shi ne kira da sunan soyayya mai dadi. A nan mun kawo muku Jerin Sunayen Masoya – waɗanda suka haɗa da English love names da Arabic love names, domin ku zabi wanda ya fi muku daɗi.


Ko kina son kira masoyinki da sunan da zai sa shi murmushi? Wannan jerin sunayen masoya zai taimaka miki sosai wajen ƙara armashin soyayyarku.


💖 Sunayen masoya da turanci na (Maza)

Love Name Meaning
BabeShort and cute, classic romantic name
DarlingVery dear one, full of affection
SweetheartSomeone with a kind and loving heart
HoneyA sweet and loving partner
BooPopular modern nickname for a boyfriend
SnugglebugFor someone cuddly and warm
LoveSimple but deep – pure affection
My KingTo make him feel respected and special
Baby BoyRomantic and tender, for a younger partner


🌹 Jerin sunayen domin sahibarka 

Love Name Meaning
BabeCute and soft, used for beautiful ladies
AngelAs pure and sweet as an angel
PrincessTo treat her like royalty
HoneybunSweet and lovable girl
LovebugFull of love and cuteness
QueenTo show she is number one
SunshineShe brings brightness to your life
DollLovely, beautiful, and soft-hearted
Baby GirlCute and intimate for someone you adore


🌙 Jerin sunayen masoya na larabci na (Maza)

Arabic Name Ma’ana
Habibi (حبيبي)My beloved (for male)
Rohi (روحي)My soul
Hayati (حياتي)My life
Albi (قلبي)My heart
Omri (عمري)My age/life
Maliki (ملكي)My king
Nour Einaya (نور عيني)Light of my eyes
Zayn (زين)Handsome
Azizi (عزيزي)My dear


🌼 Jerin sunayen na (Mata)

Arabic Name Ma’ana
Habibti (حبيبتي)My beloved (for female)
Amar (قمر)Moon – beautiful like the moon
Hayati (حياتي)My life
Albi (قلبي)My heart
Omri (عمري)My life
Noor (نور)Light
Malikati (ملكتي)My queen
Yasmin (ياسمين)Jasmine – a beautiful flower
Ayni (عيني)My eye – someone very close to heart


Meyasa Ya kamata Ki Kira Masoyinki Da Sunan Soyayya?

  • Ƙara dankon soyayya: Sunaye na musamman suna ƙarfafa haɗin kai a love
  • Samar da kusanci: Suna ƙara soyayya da nishaɗi
  • Nuna kulawa: Masoyi yana jin daɗin ƙirari na ƙauna
  • Fadakar da zuciya: Yana saka zuciyar masoyi farin ciki

Kammalawa

Jerin Sunayen Masoya yana kunshe da kyawawan kalmomi da sunaye da za ki iya kira masoyinki da su – ko dai a Turance ko a Larabci. Kada ki bar soyayyarku ta yi sanyi – da wannan jerin sunayen, ki sa zuciyar masoyinki ta yi fari kamar auduga.

Previous Post Next Post